17 May 2018: Godiya ga dukkanin wanda yayi tarayya cikin zaman makoki na shekara-shekara karo na 36 dangane da tunawa da wafatin Allah ya jikan rai Ayatullah Sayyid Ali Alawi.

.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ina yi masa godiya ga Allah ina kara yaba masa bisa datar dani da yayi da `ya`yana da dangina da gidan Allah ya jikan rai mahaifina Ayatullah Sayyid Ali Alawi bisa samun damar qara shirya zaman makoki na Husainiyya na shekara-shekara tsawonn darare uku a jere cikin wannan shekara ta 1439 hijri karo na talatin da shida 36 bisa wafatin mahaifina Allah ya sauke cikin farfajiyar aljannarsa ya kuma saukar da mamakon rahamarsa kan kabarinsa, kamar yanda na ke mika godiya ga dukkanin wanda ya halarci wannan zama daga muminai da malamai da hadibai da abokai da `yan'uwa da makota ... cigaba Labare daban-daban

16 May 2018: Godiya ga dukkanin wanda yayi tarayya cikin zaman makoki na shekara-shekara karo na 36 dangane da tunawa da wafatin Allah ya jikan rai Ayatullah Sayyid Ali Alawi.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ina yi masa godiya ga Allah ina kara yaba masa bisa datar dani da yayi da `ya`yana da dangina da gidan Allah ya jikan rai mahaifina Ayatullah Sayyid Ali Alawi bisa samun damar qara shirya zaman makoki na Husainiyya na shekara-shekara tsawonn darare uku a jere cikin wannan shekara ta 1439 hijri karo na talatin da shida 36 bisa wafatin mahaifina Allah ya sauke cikin farfajiyar aljannarsa ya kuma saukar da mamakon rahamarsa kan kabarinsa, kamar yanda na ke mika godiya ga dukkanin wanda ya halarci wannan zama daga muminai da malamai da hadibai da abokai da `yan'uwa da makota da ... cigaba Labare daban-daban

16 May 2018: Godiya ga dukkanin wanda yayi tarayya cikin zaman makoki na shekara-shekara karo na 36 dangane da tunawa da wafatin Allah ya jikan rai Ayatullah Sayyid Ali Alawi

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ina yi masa godiya ga Allah ina kara yaba masa bisa datar dani da yayi da `ya`yana da dangina da gidan Allah ya jikan rai mahaifina Ayatullah Sayyid Ali Alawi bisa samun damar qara shirya zaman makoki na Husainiyya na shekara-shekara tsawonn darare uku a jere cikin wannan shekara ta 1439 hijri karo na talatin da shida 36 bisa wafatin mahaifina Allah ya sauke cikin farfajiyar aljannarsa ya kuma saukar da mamakon rahamarsa kan kabarinsa, kamar yanda na ke mika godiya ga dukkanin wanda ya halarci wannan zama daga muminai da malamai da hadibai da abokai da `yan'uwa da makota da ... cigaba Labare daban-daban

6 May 2018: Za a fara zaman makokin shekara-shekara da aka saba yi dangane da tunawa da wafatin babban malamin addinin muslunci Ayatullahi Sayyid Ali Alawi (rd)

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Domin raya ilimi da ma’abotansa za a shirya majalisin shekara-shekara da aka saba yi na tsawon kwanaki uku a jere wanda wannan shi ne karo na shida dangane da tunawa da wafatin babban malamin muslunci Ayatullah Sayyid Ali Alawi. ... cigaba Labare daban-daban

5 May 2018: JARIDAR SAUTUL KAZIMAINI MAI FITOWA WATA-WATA ADADI NA 225-226 WANNAN KARAM MA TA KARA FITOWA

Kalmarmu:
Dalibin ilimi yaya zai iya sanin gobensa tare da Alkalamin Samahatus-Sayyid Adil-Alawi. ... cigaba Labare daban-daban

24 April 2018: Muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi cikin hubbaren Sayyada Ma’asuma dangane da munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi

Muhadarar Samahatus Sayyid Adil-Alawi cikin hubbaren Sayyada Ma’asuma dangane da munasabar haihuwar Imam Mahadi amincin Allah ya tabbata gare shi ... cigaba Labare daban-daban

23 April 2018: Mujallar Sautul Kazimaini mai fitowa wata-wata adadi na 223-224

Mujallar Sautul Kazimaini mai fitowa wata-wata adadi na 223-224 ... cigaba Labare daban-daban

18 April 2018: Soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni

soyayyar Husaini (as)ta haukatar da ni
Allah girmansa ya girmama, haka na kasantuwa da tattakin ma’arifa ta hakika ya zuwa haramin gaibu mai buya wanda haskensa ya bayyana cikin kawazazzabon dafufi cikin ranar Ashura ranar shahada, wajen soyayyar Allah ta yi tajalli cikin duniyoyin mulki da malakutiyya cikin kausul nuzuli da su’ud, hakika maganganu da ra’ayoyin Arifai da masu wusuli sun sassaba cikin tsanukan sadarwa da taguwa wadanda da su mutum zai ... cigaba Labare daban-daban
اَللّهُمَّ کُنْ لِوَلِیِّکَ الْحُجَّةِ بْنِ الْحَسَنِ صَلَواتُکَ عَلَیْهِ وَعَلى آبائِهِ فی هذِهِ السّاعَةِ وَفی کُلِّ ساعَةٍ وَلِیّاً وَحافِظاً وَقائِداً وَناصِراً وَدَلیلاً وَعَیْناً حَتّى تُسْکِنَهُ أَرْضَکَ طَوْعاً وَتُمَتِّعَهُ فیها طَویلاً
gurin daya kunshi abubuwa daban-dan Fayal-fayal na karshe na ji da gani
Fayal-fayal din da akafi budewa
Wasu fayal-fayal
 • |272| Ta yaya zan zabi mafi sani daga maraji’ai
 • |271| Mene ne hukuncin wanda kwata-kwata baya yin taklidi
 • |270| Shin ya halasta gare mu mu roki Allah mahaliccin sarki mai iko ya dawo mana da dan’uwanu da ya mutu
 • |269| Ta yaya zan samu rabauta da kulawar Sahibuz-zaman
 • |268| Matsalolin ma’aurata
 • |267| Shin da gaske ne cewa Ayoyi da surorin kur’ani mai girma hadimai, shin su daga Aljannu suke ko daga Mala’iku suke ko kuma dai kawai wannan magana tsuran shaci fadi ce
 • |266| MAI BARIN SALLAH
 • |265| Hukunci Irshadi da Maulawi
 • |264| Malam ina da tambaya akan abin da zanyi wannan muhimmiyar bukata, shine ina neman aiki ne amma har yanzu babu bayani nayi addu’a kuma na sanya anyi mini amma har yanzu ba bayani
 • |263| Shin mutum zai iya shiga bayi (toilet) dauke da wayar talefon da cikinta akwai kammalallen kur’ani mai girma
 • |262| Ina fama da rashin samun kwanciyar hankali da rashin dacewa a rayuwance
 • |261| Nayi aure fiye da shekaru biyar da suka shude ya zuwa yanzu ban azurtu da samun zuriya ba sannan na gaji da tuntubar likitoci
 • |260| hukuncin hankali na aiki
 • |259| me ye Hukunci
 • |258| Sayyid ku taimaka mana da wani wuridi ko zikiri da zai tunkude mini ni da iyalina hassadar mahassada.
 • |257| Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
 • |256| Sayyid ka taimaka mini ka yarda in zama daya daga dalibanka cikin hanyar irfani?
 • |255| Ya halasta a aske gemu gabanin cikar kwanaki arba’in daga zaman makokin mamaci?
 • |254| Mene ne ya zama wajibi kanmu mu aikata shi domin canja tanadinmu sannan mene ne makullin
 • |253| Ina jin rauni lokutan sallah da addu’a kai kace akwai wani hijabi da shinge da suka katange zuciyata daga riskar debe haso da jin dadi daga garesu
 • |252| shin yana isarwa cikin sallama cikin sallah fadin Assalamu Alaikum warahatullah wa barakatuhu? ku
 • |251| Ta kaka zan tsaftace zuciyata lokacin da nake sallah?
 • |250| ladani ya kira sallah adadai lokacin da nake cikin jirgin sama daidai lokacin da jirgin isa kasata shin zanyi sallah bisa niyya sauke nauyi ko kuma da niyyar ramuwa?
 • |249| Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.
 • |248| Ta kaka zan furta harafin ض a cikin sallah?